Skip to content

Littafin

Yanci ga Daurarru

Yanci ga daurarru ya tanadas da kayan aiki na musamman domin warkaswa da kuma yantaswa. Yana bada mabudai domin yin amfani da ikon giciye domin rungumar ‘yancin nan na daukaka na yayan Allah’ (Romawa 8:21). An jaraba addu’oi da furucin dake cikin wadannan shafuka a nahiyoyi shida. Suna da matukar taimako wajen yantar da mutane, wajen karya ikokin dake bin tsararraki, da kuma kubutas da su domin su zama masu karfin hali da kuma masu iya shaidar ikon ceto na Kristi.

 

DOWNLOAD

Book with Study Guide

BUY ON AMAZON
Book with Study Guide

 

Kuncinda da take daure a wuyata an kwanceta an kuma rurusheta

Adu’ar Neman Yanci

Addu’ar mika kai ga bin Yesu Kristi

Furci domin rushe kowace dangantaka dake kunsheda Kalmar Shahada

Furci domin rushe kowace dangantaka da rayuwar nuna fifiko

Furci domin rushe kowace dangantaka da rayuwar Rudu

Addu’ar tanada banmamaki. Ada, nakanji kamar wata daurarriya dabbanake, amma yanzu na sami yantaswa

Addu’a domin samun Yanci ga Dhimma

Ruhun Ubangiji yana tare da ni, Domin ni in yi shelar saki ga ɗaurarru, Luka 4:18

Kayaiyakin Horaswa

Contact Us

Artboard 3
Artboard 3